Da sunan Allah nake fara wake na waƙe na, sarkin da yayi dare na, godiya ga sarkin ruhi na, mai taimakon lafiya na, mai jin kai na, kayi salati ga annabi na, wanda shine shugaba na, ɗan amina mai girma. duniya ba gurin zama ba, ba wajen da za'a ɗaure ba, yau kaine ɗa gobe baba, bance bazaka fini ba, amma a rayuwa a kauda zamba, dan adam bazai san gaibu ba, mai yafe zunubi allahu mun tuba, mun tuba bazamu sake ba,