Raxhouse Kemah music Haka haka shine haka tun babu haka yayimu a haka muna a haka cikin haka muka samu kanmu a haka mu haka mai yawan haka sauhaka a gun sarki mai haka raxhouse kemah music mubaryin baya muje gaba, ashaninmu ba fargaba, sarki shi muka sa gaba, da soyayya ga shugaba, aharkar waqa mun isa, ba pahari ko sa insa, zamuci har riga musa, muyi kyauta mu warwasa, masoyanmu su murmusa, duniya babu wurin zama, lahira shine makoma, mudage muqara himma, aljanna ya zama makoma, four elements seven rulers twelve zodiacs himlu, sauru, jauza'u, surdan, asadu, sumbula, mizanu, aqrabu, qausu, jadayi, dalwu, hutu, ana fatan zoo adabin aqra'u khairal kutubi. Iule dan malam mai idon sakaina ga lule yafito raxhouse kemah music raxhouse kemah music