1. ubamu mai kauna
gani nan Nazo
gaban ka batace oya Allah
banzo da ko
mi fansa
sai nauyi
zunubaina
chikani
da ruhunka
karfafa
bangaskiya na
kayi Ma
ni jin kai
oya Allah
2. ya almasihu
ga ninan
Nazo
gaban ka
batace
oya Allah
gama in
har Banda kai
banzan iya
yi kome ba
chikani
da ruhunka
karfafa
bangaskiya ta
yau kayi
Mani jinkai
oya Allah
ya ubaaaa
chorus
ubamu
Wanda
ke achikin sama
a starkake sunnan ka
ka garfata
Mani kura kure na
natuba
ya Allah
Allah yafeni ( 3x)
(outtro )
ga ninan
a durkusa
gaban bagadin ka
ooooo ya Allah
Allah yafeni
wankeni
ya Allah
da jinin
ka mai starki
oooo ya Allah
Allah yafeni
ya ubaaaaa
(chorus)