Waƙa gare ki, tauraruwa mai jagora,
A cikin zurfin dare, kina haskakawa har yanzu.
Kin rike hannuna lokacin da nake karami,
mamana jajirtacciya,kin kula dani sosai mama babu abunda zanyi na biyaki
Tare da kowace bugun zuciya, Ina gode miki kowace rana.
A cikin idanunki, akwai hikima mai haske
Soyayya mai yanke duhun dare.
Haba Mama kece haskena.
Zuciyata, tana haskakawa sosai.
Da kowace , idan naganki
jaruma mamata,, koyaushe kina kulawa.dani
Cikin raha
Haba Mama kece haskena.
Nagode mamana