Hmm, hmm, hmmm,
Soyyaya, soyayyah.
Kina aranah masoyiyah
Kece muradina duniyah
In babuke dashanwuyah
Taho muje zaga na hiyyah
Kece mafarki na gaskiyyah
Kitina kalmarki najiyah
Daki ka niney guda dayah
Naji Hakan har azuciyah
Domin nasan bakya karyah
Ya kika sauya, haba masoyiyah
Kinga hawaye a'idaniyah
Narasa yan, ne dariyah
Zucuya nata kunah hhhh
Hhhh hhh hhhhhhhhhh