HAFIZ boy ne for this is my love you
Mai tarbi..ya son Kowa kin wanda yarasa
Mai tarbi..ya son Kowa kin wanda yarasa
Mai tarbi..ya son Kowa kin wanda yarasa
yau nasamu Mai kula Dani
wadda ta iya zama Dani
kekkewa 'yar zamani
da sonta nake alfahari
babu kamarta gunani
from neja to jamani
babu kamarta tuntini
Mai so na adangari
kezayiwa tambari
ga Mai tarbiya son Kowa kin wanda yarasa uuuu
Mai tarbiya son Kowa kin wanda yarasa
SO ZANE NAZABUWA MY HALI NA TSUNTSUWA NASO WATA TSAKUWA TAJEFANI ARUWA BAYAN TAGUJENI TASAMU WANI YAU NAYI SABUWA
JINDADI NATAKARUWA TAMKAR NAYI TSINTUWA
KE KIKKA CHIRENI DAMUWA TO NIDAKE MUZAMMA TSNTSIYA DUKKA WADANDA BASUSONA DAKE ANYI RUWA DA WALKIYA
HAFIZ BOY NAKINE KUMA NI MAI KAUNARKINE KOMAI KIKA SO FADA NAYIMIKI TAKE AYANZU BABUJA
Mai tarbi..ya son Kowa kin wanda yarasa
u. u. u
Mai tarbi..ya son Kowa kin wanda yarasa
YAU NASAMU MAI KULA DANI
WADDA TA IYA ZAMA DANI
KEKKEWA 'YAR ZAMANI
DA SONTA NAKE ALFAHARI
BABU KAMARTA GUNANI
FROM NEJA TO JAMANI B
BABU KAMARTA TUNTINI
MAI SO NA ADANGARI
KE ZAN YIWA TAMBARI
yeah
ga Mai tarbiya san kowa kin Wanda
I love my love my love my love
I like my love my love my love
I gave my heart I love you so much
thes is my wife HAFIZ BOY