Intro.
Wakar neman ilimi
Daga Fatima Ibrahim
maraba school
Verse
Ni Fatima nakira mutane - ......muje neman ilimi da karatu ......dan samun nasara a raruwa.......
Chorus.
Ya Yan uwa mutashi mu dage da zuwa makaranta....
Samun duniya harda lahira sai munyi karatu....
Kudi da mulki idan munaso sai munyi karatu.......
Bridge.
Ni Fatima nace jama'a mukalli wayar Android phone dake a hannunmu....
Suturar da muke wakawa....
Motoci da Mayan gidaje na zamani.....
Ababan Mora rayuwa da al'amuran nishadi........
Duka suna zomana ne daga hannun
Mutane masu ilimin kimiyya da fasaha ta karatu....
Outro.
Mukoyi ilimi..... Dan mutaimaki al'ummarmu.....
Muje makaranta dan samun nasara a rayuwa....
Wakar neman ilimi
Daga Fatima Ibrahim
Maraba school
Gwazka group
Smoll naikon jakshin
Ruga Yar kasuwa..