Real real real madrid madrid madrid tamuce
Ga 'Yan Amana kugaya musu Yan Amana sai madrid
Ni Sulaiman Dan Sarki nazo madrid ta jinina zana fado
KOWA yasan ita zana yaba Domin itace fasgar da nake
Yan barsha kubar mana kayanmu
Ga' Yan Amana kugaya musu Yan Amana sai madrid
Basalona KU kashe kayan ku two seasons kudan shashshamu
AMMA Bana kuka ya kama Dan Dole kukarbi free season
Kunce mana Wai munyi kuskure Wai tunda kuka dauke rodri
Bakusan ma kune shashashu kunse injury da kudin ku
Yan Amana nidai roko na kwi follow dina Dan Allah
Wakar champion league zana hada da LA Liga KU yan madri
Ni Sulaiman Dan Sarkin madari mune Yan madri Dan sarkin madari ni Bana basa bacerlona ni Bana basa bacerlona
Wallashi Bana sai kunyi free season muje zuwa hala Madrid