Intro
Ministeron this one
Easy life no wahala
Pre-Chorus
Dan Allah ki yadda na zamo mijin ki
Habits moraine kina a raina so kiji
Chorus
Saraniya na
Kece gimgiyana
Kaunana,let me call you mai sona
Verse1 by Minister
Sake ni nayi alkawari
Oh my babyn bea abar alarahari
Dani dake ayiriri, dake zan daura aure
Masoyiya gani, kece akwai Dani
Keje kawai Dani, soyayya ki bani
Karada ki badani,
I will pay the price for you, my last cash for you
You I love you, I never never live,
That is my promise you.
Pre-Chorus
Dan Allah ki yadda na zamo mijin ki
Habits moraine kina a raina so kiji
Chorus
Saraniya na
Kece gimgiyana
Kaunana,let me call you mai sona
Verse by easyboy2
Hello hello baby,I said that I love you.
Ganin ki yasani na rikice,
marriage kawai ake zan yo,
Inasamuki zoben alkawari,
ayanayi rayuwar mu ko baru za su kaimu ba
Zamu kula da Juna, bani rabo da June
Very soon baby zan miki promise
Daure tafi dani
Pre-Chorus
Dan Allah ki yadda na zamo mijin ki
Habits moraine kina a raina so kiji
Chorus
Saraniya na
Kece gimgiyana
Kaunana,let me call you mai sona
In two voice ministers and eas boy
Out-intro
Saki zama ni ko shi
tabbas zama kula dake